Wasu tubabbun "fulanin daji " sun afka dan uwansu a kasuwar Batsari, don huce hushin tsohuwar gaba.
Daga wakilanmu Katsina Times Wasu fulanin daji da ake zargin tubabbun "Bandits" ne, sun auka ma wani tubabben kwamandan barayon daji....

