Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara na Naira Biliyan 140
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa tana gudanar da manyan ayyukan raya ƙasa da darajarsu ta kai kusan Naira Biliyan....
Latest news, reports and analysis · 95 stories
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa tana gudanar da manyan ayyukan raya ƙasa da darajarsu ta kai kusan Naira Biliyan....
Katsina Times Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya kaddamar da rabon buhunan hatsi 90,000 ga gidajen da ke cikin....
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da kwamitocin tantancewa da na ayyuka na musamman na jam’iyyar PDP a ranar....
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya roƙi Majalisar Malamai ta Jihar da ta ƙara dagewa wajen yin addu’o’i domin samun....
Katsina TimesGwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya kaddamar da sabbin jami’ai 200 na rundunar Community Watch Corps (C-Watch),....
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jajanta wa iyalan marigayi dattijon jiha, Ambasada Muhammad Jabbi Maradun.Marigayi Ambasada Jabbi ya rasu....
Sakataren Gwamnatin Tarayya, Sanata George Akume, ya bayyana kwarin gwiwa game da makomar Najeriya, yana mai cewa tattalin arzikin ƙasar....
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci jihohin Arewa 19 da su tsaya ƙyam su jajirce su yi magana da....
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa aikin shimfiɗa bututun iskar gas na Ajaokuta–Kaduna–Kano (AKK Gas Pipeline) yayi nisa sosai. Wannan aiki....
Katsina TimesGwamnatin Tarayya tare da ta Jihar Katsina sun ƙara faɗaɗa shirin ɗaukar bayanai da koyar da sana’o’i ga matasa,....