Hukumar Kwastan ta Najeriya ta dakatar da aiwatar da harajin kashi 4% na kayan da ake shigo da su bisa umarnin Ma’aikatar Kudi
Hukumar Kwastan ta Najeriya (NCS) ta bayyana cewa ta karɓi umarnin Ma’aikatar Kudi na dakatar da aiwatar da harajin kashi....

