Alhamdulillah Cikin Yardar Allah, Bisa Neman Maulidin Sheikh Ibrahim Niasse Rta Da Mai Girma Gwamnan Jihar Kano HE Abba Kabir Yusuf Yayi Ta Hannun Majalisar Shura Ta Dariqar Tijjaniyya Daga Wajan Kungiyar MAJMAU AHBAB SHEIKH IBRAHIM NIASSE RTA ASSOCIATION OF NIGERIA Karkashin Jagorancin Shugabanta Na Kasa Sheikh Sani Auwalu Ahmed Tijjani.

A Yau An Tabbatar Da Zaai Maulidin Sheikh Ibrahim Niasse Rta A Jihar Kano A Ranar 2/January/2027 A Filin Wasa Na Sani Abacha (STADIUM)


Alhamdulillah Allah Ya Kaimu Lokacin Lafiya
Allah Ya Yassare Mana Abun Hidima Ga Shehu Rta Da Ahlinsa Tare Da Duk Bakin Shehu Rta Da zasu zo.
Majma’u Media Team


Comments (0)
No comments yet. Be the first to share your thoughts!