Najeriya @65: Mun samu gagarumin ci gaba a fannoni daban-daban cikin shekaru biyu da suka gabata — Tinubu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa ta samu gagarumin ci gaba a fannoni daban-daban cikin shekaru biyu da suka....
Latest news, reports and analysis · 63 stories
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa ta samu gagarumin ci gaba a fannoni daban-daban cikin shekaru biyu da suka....
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya ce tattalin arzikin ƙasar ya soma dawowa daidai sakamakon manufofin sauye-sauyen da gwamnatinsa ta aiwatar.Shugaban....
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga ’yan Nijeriya da su zauna cikin haɗin kai da zaman lafiya....
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana wa masu zuba jari na ƙasashen waje cewa Najeriya na da damar zuba....
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, zai jagoranci tawagar Najeriya zuwa taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 80 da za a....
Shugaban Hukumar Kula da Harkokin Makamashi ta Ƙasa (ECN) Dr Mustapha Abdullahi ya ce wutar lantarkin mai ƙarfin Megawatt huɗu....
Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta dakatar da aiwatar da kudin harajin kashi 4% na Farashin kaya kafin ɗauko su....
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya kammala hutunsa na aiki a waje tun kafin lokacin da aka tsara, inda ake sa....
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya bayar da umarnin a gaggauta sakin lamunin Naira biliyan 250 ga kananan manoma a....
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya umarci kwamitin majalisar zartarwa ta ƙasa (FEC) da ya gaggauta ɗaukar matakan da za su....