Sashen Hausa
Taron TETFund: Dole ne a samar da digiri mai amfani wajen gina al’umma – Farfesa Sagir Adam Abbas
Daga wakilanmu | Katsina TimesTsohon Shugaban Jami’ar Bayero da ke Kano, Farfesa Sagir Adam Abbas, ya bayyana cewa lokaci ya yi da za a sake fasalin tsarin...

