Maulud Baye Niasse Kano 2027

Alhamdulillah Cikin Yardar Allah, Bisa Neman Maulidin Sheikh Ibrahim Niasse Rta Da Mai Girma Gwamnan Jihar Kano HE Abba Kabir Yusuf  Yayi Ta Hannun Majalisar Shura Ta Dariqar Tijjaniyya Daga…

Sulaiman Umar August 26, 2026  ·  12:00 AM
| 51 Views
Maulud Baye Niasse Kano 2027
Maulud Baye Niasse Kano 2027


Alhamdulillah Cikin Yardar Allah, Bisa Neman Maulidin Sheikh Ibrahim Niasse Rta Da Mai Girma Gwamnan Jihar Kano HE Abba Kabir Yusuf  Yayi Ta Hannun Majalisar Shura Ta Dariqar Tijjaniyya Daga Wajan Kungiyar MAJMAU AHBAB SHEIKH IBRAHIM NIASSE RTA ASSOCIATION OF NIGERIA Karkashin Jagorancin Shugabanta Na Kasa Sheikh Sani Auwalu Ahmed Tijjani.


A Yau An Tabbatar Da Zaai Maulidin Sheikh Ibrahim Niasse Rta A Jihar Kano A Ranar 2/January/2027 A Filin Wasa Na Sani Abacha (STADIUM)

Advertisement

NRS Gateway


Alhamdulillah Allah Ya Kaimu Lokacin Lafiya

Allah Ya Yassare Mana Abun Hidima Ga Shehu Rta Da Ahlinsa Tare Da Duk Bakin Shehu Rta Da zasu zo.

Majma’u Media Team

Written by

Sulaiman Umar

Sulaiman Umar is an editor and reporter with extensive experience in economic journalism, analyzing financial and agricultural developments in Northern Nigeria.

Comments (0)

No comments yet. Be the first to share your thoughts!

Leave a Comment

What is 9 + 5?