Masu Ruwa Da Tsaki a Karamar Hukumar Kaita sun jinjina ma Gwamnan Jihar Katsina bisa yadda ya sanya yan'karamar hukumar cikin gwammatin shi.

Daga Abbas Nasir P.R.O (STOWASSA)

Shugaban hukumar Samar da Ruwan sha a matsakaitan birane da tsaftar muhalli ta Jahar Katsina (STOWASSA) Alhaji Ibrahim Lawal Dankaba yayi yabon a lokacin bikin bayar da tuta ga yan'takarar kansiloli na karamar hukumar. 

Follow Us