Dan Takarar Shugaban Karamar Hukumar Safana, Abdullahi Sani Brazil, Ya Karɓi Goyon Bayan Jiga-Jigan APC
By
12 Feb, 2025
Dan takarar kujerar shugabancin Karamar Hukumar Safana, Abdullahi Sani Brazil, ya karɓi goyon bayan manyan jiga-jigan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a taron yakin neman zabensa da aka gudanar a garin Safana.