Gwamnatin Katsina Ta Fara Tattaunawa Kan Sabbin Ka’idoji Don Gyara Makarantun masu Zaman Kansu da Na Al’umma

Daga Zaharaddeen Ishaq Abubakar
Katsina Times | 2 ga Yuni, 2025

Gwamnatin Jihar Katsina ta fara tattaunawa da masu ruwa da tsaki a fannin ilimi domin tsara sabbin dokoki da ka’idoji da za su inganta harkokin gudanar da makarantun masu zaman kansu da na al’umma a fadin jihar.

Follow Us