KUNGIYAR "NATIONAL HUMAN RIGHTS" TA KAI KARAR JAMI'IN HIZBA WAJEN KWAMISHINAN 'YAN SANDA A KATSINA

Wata kungiya mai rajin kare hakkin dan Adam, National Human Rights, ta kai karar wani jami'in Hizba mai suna Muhammadu....

Katsina City News January 22, 2025  ·  12:00 AM
| 1,660 Views
Wata kungiya mai rajin kare hakkin dan Adam, National Human Rights, ta kai karar wani jami'in Hizba mai suna Muhammadu Shuaibu, gaban Kwamishinan 'Yan Sanda na jihar Katsina. Wannan karar na dauke da zargin cin zarafin wasu mutane uku: Kabir Mamman, Shamsu Lawal, da Hadiza Bala.  

Advertisement

NRS Gateway

Written by

Katsina City News

Katsina City News is a journalist and correspondent at Katsina Times — covering local, national and international news with a focus on Northern Nigeria.

Comments (0)

No comments yet. Be the first to share your thoughts!

Leave a Comment

What is 6 + 9?