Masu Ruwa Da Tsaki a Karamar Hukumar Kaita sun jinjina ma Gwamnan Jihar Katsina bisa yadda ya sanya yan'karamar hukumar cikin gwammatin shi.

Daga Abbas Nasir P.R.O (STOWASSA)Shugaban hukumar Samar da Ruwan sha a matsakaitan birane da tsaftar muhalli ta Jahar Katsina (STOWASSA)....

Katsina City News February 04, 2025  ·  12:00 AM
| 1,053 Views
Daga Abbas Nasir P.R.O (STOWASSA)

Shugaban hukumar Samar da Ruwan sha a matsakaitan birane da tsaftar muhalli ta Jahar Katsina (STOWASSA) Alhaji Ibrahim Lawal Dankaba yayi yabon a lokacin bikin bayar da tuta ga yan'takarar kansiloli na karamar hukumar. 

Advertisement

NRS Gateway

Written by

Katsina City News

Katsina City News is a journalist and correspondent at Katsina Times — covering local, national and international news with a focus on Northern Nigeria.

Comments (0)

No comments yet. Be the first to share your thoughts!

Leave a Comment

What is 8 + 9?