Dan takarar kujerar shugabancin Karamar Hukumar Safana, Abdullahi Sani Brazil, ya karɓi goyon bayan manyan jiga-jigan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a taron yakin neman zabensa da aka gudanar a garin Safana.
Dan takarar kujerar shugabancin Karamar Hukumar Safana, Abdullahi Sani Brazil, ya karɓi goyon bayan manyan jiga-jigan jam’iyyar All Progressives Congress....
Comments (0)
No comments yet. Be the first to share your thoughts!