Ziyarar Hukumar Ilimin Manya: Sarkin Dawan Katsina Ya Karɓi Tawagar NMEC da Hukumar Ilimin ta Jihar Katsina a madadin Sarki

Daga Zaharaddeen Ishaq Abubakar | Katsina Times | 27, Fabrairu 2025A ci gaba da kokarin farfaɗo da ilimin manya a....

Katsina City News February 27, 2025  ·  12:00 AM
| 1,495 Views

Daga Zaharaddeen Ishaq Abubakar | Katsina Times | 27, Fabrairu 2025

A ci gaba da kokarin farfaɗo da ilimin manya a jihar Katsina, wata tawaga daga Hukumar Ilimin Manya ta Ƙasa (NMEC) tare da Hukumar Ilimin Jihar Katsina sun kai ziyara Masarautar Katsina a ranar Alhamis, 27 ga Fabrairu, 2025. Sarkin Dawan Katsina, Alhaji Abba Balarabe, ya tarbi tawagar a madadin Mai Martaba Sarkin Katsina, Alhaji Dakta Abdulmumini Kabir Usman, CFR.

Advertisement

BSIL Security Report

Written by

Katsina City News

Katsina City News is a journalist and correspondent at Katsina Times — covering local, national and international news with a focus on Northern Nigeria.

Comments (0)

No comments yet. Be the first to share your thoughts!

Leave a Comment

What is 5 + 4?