AN KAIWA ‘YAN HISBAH HARI DA BINDIGA YAYIN DA SU KE GUDANAR DA AIKINSU A KATSINA

An kaiwa ma’aikatan Hukumar Hisbah ta Jihar Katsina hari da miyagun makamai da su ka hada da bindiga, ranar Asabar....

Katsina City News March 30, 2025  ·  12:00 AM
| 1,103 Views
An kaiwa ma’aikatan Hukumar Hisbah ta Jihar Katsina hari da miyagun makamai da su ka hada da bindiga, ranar Asabar da kimanin karfe 2:30 na dare. Ma’aikatan Hukumar ta Hisbah sun je hana matasa yin kwallo ne a kan titi bayan da al’ummar unguwar su ka kai koke a kan yadda matasan ke takurawa masu Sallar Tahajjud, masu Bacci a gidajen unguwar da kuma amfani da hanyar.

Advertisement

BSIL Security Report

Written by

Katsina City News

Katsina City News is a journalist and correspondent at Katsina Times — covering local, national and international news with a focus on Northern Nigeria.

Comments (0)

No comments yet. Be the first to share your thoughts!

Leave a Comment

What is 2 + 3?