An kashe kasurgumin ɗan ta’adda, Sani Rusu, a Zamfara
Sojojin Bataliya ta 1 a Arewa Maso Yamma, ƙarƙashin 'Operation Fansan Yamma', sun kashe wani kasurgumin ɗan ta’adda, Sani Rusu,....
Latest news, reports and analysis · 700 stories
Sojojin Bataliya ta 1 a Arewa Maso Yamma, ƙarƙashin 'Operation Fansan Yamma', sun kashe wani kasurgumin ɗan ta’adda, Sani Rusu,....
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesA ranar Asabar, 5 ga watan Janairu, 2025, aka gudanar da taron zumunci na biyu na....
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP a zaben 2023 kuma tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana....
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Wasu da ake zargin 'yan ta’adda ne sun hallaka mukaddashin shugaban kungiyar Miyetti Allah na jihar....
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesBikin Karshen Shekarar Sojojin Sama na Najeriya (NAF) na 2024, wanda aka gudanar a sansanin 213....
Rundunar ƴansanda ta Jihar Jigawa, a yau Asabar, ta tabbatar da cewa rikicin da ya afku tsakanin al’ummomi da ya....
Katsina Times Rashin tsaro a Najeriya ya ta'azzara musamman a yankunan Kaduna, Katsina, Zamfara, Abuja, da wasu sassa na kasar. Yanayin....
Wasu 'yan bindiga sun kai hari a unguwar Rogo, da ke cikin al'ummar Ugom a gundumar Maro, Ƙaramar Hukumar Kajuru....
Wani malamin Islamiya da aka fi sani da Malam Akibu Idris, wanda aka yi wa lakabi da “Malam Mai Kyalkyali,”....
2 Ga Janairu, 2025 | Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Katsina Times Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta sanar da manyan nasarorin....