Sashen Hausa
Kasuwancin Gishiri da Zinari a tsakiyar Hamada (Trans-Sahara) tun sama da shekaru 1000
Cinikin Gishiri da Zinari na tsakiyar Hamada (Trans-Sahara), shi ne babban hanyar musayar tattalin arziki da al'adu tsakanin Arewacin Afirka....

