News and Analysis
Gwamnatin Jihar Katsina ta kammala gyaran rukunin dakunan kwanan dalibai da sake ginin bangon da ya zagaye Kwalejin horas da Jami'an tsaro wato Sibil Difens dake kan hanyar Batsari a nan Katsina.
Da yake hannanta gineginen ga Hukumar Kwalejin a madadin Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda, Sakataren Gwamnati, Alhaji Abdullahi....

