Sashen Hausa
Shari’ar APC da ’yan takarar: Mun kai ƙara ne don a bi doka – Inji Shugaban APC na jihar Katsina, Dakta Bashir Gambo Saulawa
Muazu Hassan@ Katsina TimesShugaban jam’iyyar APC na jihar Katsina, Dakta Bashir Gambo Saulawa, ya bayyana wa jaridun Katsina Times cewa sun kai ƙarar wasu...

