News and Analysis
Hamza Sule Ya Raba Tallafin Kayan Abinci da Kudi Na Sama da Naira Miliyon 120 Ga Marasa Galihu da Ƙungiyoyi a Shiyyar Funtua
Hamshakin dan kasuwa, manomi kuma jigon ɗan siyasa a jihar Katsina, Hon. Hamza Sule Faskari, ya raba tallafin azumin Ramadan....

