Gwamnatin Katsina Ta Kulla Yarjejeniya da Kamfanin Birtaniya Don Girka Fitilun Titi 50,000 Masu Amfani da Hasken Rana
Daga Katsina TimesGwamnatin jihar Katsina ta rattaba hannu kan wata muhimmiyar yarjejeniya da kamfanin fasahar na Birtaniya, Conflow Power Group,....

