News and Analysis
Sanata Yakubu Lado ba ya biyan haraji a Katsina — Shugaban Hukumar Tattara Haraji
Mu’azu Hassan | Katsina TimesShugaban Hukumar Tattara Haraji ta Jihar Katsina, Alhaji Muhammad Isiyaku, ya bayyana cewa Sanata Yakubu Lado Danmarke, ɗan ta...

