Sashen Hausa
Jami'ar Al-qalam dake Katsina ta yabawa Gwamna jihar a kokarin sa na kewaye makarantar baki dayanta
Mataimakiyar Shugaban Jami'ar maikula da sha'aninin mulki, Furofesa Amina Muhammad Sani ce ta jinjina ma Gwamna Dikko Umaru Radda bisa....

