KASSAROTA Ta Kai Ziyarar Ban-Girma Ga Kwamishinan ’Yan Sanda Na Katsina, Ta Bukaci Ƙarin Hadin Gwiwa Don Kare Hadurran Hanya
Zaharaddeen Ishaq Abubakar | Katsina TimesHukumar Kula da Ababen Hawa da Tsaftar Hanya ta Jihar Katsina, wato KASSAROTA, ƙarƙashin jagorancin....

