Tawagar uwar jam'iyyar Apc ta jihar Katsina ta ziyarci katafariyar Hedikwatar jam'iyyar ta jiha da ake ginawa Katsina.
A ranar litinin 01!/09/2025 Uwar jam'iyyar ta jihar Katsina karkashin jagorancin shugabanta na jiha Alh. Sani Aliyu JB Daura sukayi....

