News and Analysis
Kungiyar NAPPS ta Yaba ma Gwamna Radda Bisa Gyaran Fuska ga Dokar Makarantu Masu Zaman Kansu da na Al'umma
Kungiyar Shuwagabannin Makarantu Masu Zaman Kansu ta Kasa, Reshen jihar Katsina (NAPPS), ta bayyana godiyarta ga Gwamna Dikko Umaru Radda....

