HON HAMISU GAMBO DAN LAWAN KATSINA, ZAI YI RITAYA DA HARKOKIN SIYASA?

 @ katsina times Wasu  majiyoyi daga  na kusa da Hon Hamisu Gambo Dan lawan katsina kuma tsohon shugaban karamar hukumar katsina....

Katsina City News April 20, 2026  ·  12:00 AM
| 399 Views
 @ katsina times 

Wasu  majiyoyi daga  na kusa da Hon Hamisu Gambo Dan lawan katsina kuma tsohon shugaban karamar hukumar katsina tun zamanin mulkin sojoji kuma tsohon dan Majalisar tarayya  wanda  wakilci karamar hukumar katsina, zai fice daga jam iyyar APC ya yi ritaya daga harkokin siyasa.

Hamisu Gambo wanda yake cikin siyasa tun shekarar 1978 daga jam iyyar NPN , yanzu shekaru 48.ance ya yanke shawarar ajiye harkokin siyasa ya koma sai dai ba "yan siyasa shawara daga kowace jam iyya suke da kuma harkokinsa na gona da kula da makarantunsa na koyarwa.

Majiyoyi daban daban sun tabbatar mana da labarin nan..amma har zuwa rubuta rahoton nan bamu samu magana da Hamisu Gambo ba.

Advertisement

Written by

Katsina City News

Katsina City News is a journalist and correspondent at Katsina Times — covering local, national and international news with a focus on Northern Nigeria.

Comments (0)

No comments yet. Be the first to share your thoughts!

Leave a Comment

What is 2 + 9?