Gwamnatin Katsina Ta Kafa Kwamitin Sake Bude Kasuwannin Shanu Na Batsari da Sheme

Zaharaddeen Ishaq Abubakar | Katsina Times. Katsina Nijeriya, 6 Ga Maris, 2025 – Gwamnatin Jihar Katsina ta kafa wani kwamitin bincike....

Katsina City News March 06, 2025  ·  12:00 AM
| 1,069 Views
Zaharaddeen Ishaq Abubakar | Katsina Times. Katsina Nijeriya, 6 Ga Maris, 2025 – 

Gwamnatin Jihar Katsina ta kafa wani kwamitin bincike domin duba yiwuwar bude kasuwannin Batsari da Sheme, sakamakon bukatar jama’a na dawo da kasuwancin su.

Advertisement

BSIL Security Report

Written by

Katsina City News

Katsina City News is a journalist and correspondent at Katsina Times — covering local, national and international news with a focus on Northern Nigeria.

Comments (0)

No comments yet. Be the first to share your thoughts!

Leave a Comment

What is 5 + 9?