Manufar Kungiyar TIGMEIN

uploads/images/newsimages/KatsinaTimes18052026_142157_IMG-20260518-WA0010.jpg

Kungiyar TIGMEIN kungiya ce  don ci gaban Tijjanawa da taimakon juna tare da fafutikar nemawa Kai yanci na zahiri. Kungiyar ta yi ayyuka da dama na horar da mata da matasa hanyoyin dogoro da kai tare da samarwa marayu da dama guraben karatu a matakai daban_daban. Hakika a yau, irin hobbasawar wannan kungiya al'ummarmu Tijjanawa Almajiran Shehu Ibrahim Niasss suke bukata. Kungiya ce da take da reshe a kowacce jiha da ke kasarmu Nijeriya.  Allah ya kara yin riko da hannun shugaban wannan kungiya na kasa Sheikh Tijjani Sani Auwalu kwamishinan addinai na jihar Kano, amin.

Follow Us