Kuyi Watsi Da Duk Wata Jita-Jita Da Makiyan Cigaban Jihar Kebbi Da Jam'iyyarmu Ta APC Cewa Dr. Nasir Idris ("Kauran-Gwandu") Yana Shirin Komawa PDP.
Hon. Dr, Hussaini Suleiman Kangiwa ("Sarkin Arawan Kabi") Yayi Allah Wadai Da Waɗanda Suka Ƙirkiri Wannan Labari Na Karya, Sunyi....

