Kungiyar Dikko Project Movement Ta Kai Ziyarar Ta'aziyya Ga Uwargidan Gwamnan Katsina
Katsina Times Shugaban kungiyar Dikko Project Movement, Hon. Musa Yusuf Gafai, tare da wasu jiga-jigai na kungiyar, sun kai ziyarar ta'aziyya....
Latest news, reports and analysis · 699 stories
Katsina Times Shugaban kungiyar Dikko Project Movement, Hon. Musa Yusuf Gafai, tare da wasu jiga-jigai na kungiyar, sun kai ziyarar ta'aziyya....
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tabbatar da cewa za a samu ƙarin kuɗaɗen shiga sakamakon ci gaban da aka....
Matar tsohon Shugaban Kasar Najeriya marigayi Malam Umaru Musa Yar'adua, Hajiya Hauwa Umaru Radda, ta karɓi baƙuncin Gwamnan Jihar Sakkwato,....
Gwamnan Jihar Kebbi, Malam Nasir Idris, Kauran Gwandu, a yau talata 1 ga watan Afrilu 2025, ya jagoranci wata tawaga....
Alhaji Abdul Aziz Maituraka, daya daga cikin jiga-jigan jam’iyyar APC a jihar Katsina, ya bayyana cewa Shugaban Kasa Bola Ahmed....
An kaiwa ma’aikatan Hukumar Hisbah ta Jihar Katsina hari da miyagun makamai da su ka hada da bindiga, ranar Asabar....
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi kira ga al’ummar jihar Zamfara da su rungumi haɗin kai da zaman lafiya.Wata....
Zaharaddeen Ishaq Abubakar | Katsina TimesA cikin tarihin kasuwanci da sana'o'i a jihar Katsina, akwai wasu da suka shafe tsawon....
@ Katsina Times Wani bincike da jaridun KATSINA TIMES suka gudanar, sun gano tare da tabbatarwa, a bukin Kirsimetin da ya....
Daga Zainab Rauf, AbujaDandalin Resource Forum na Harkar Musulunci ta yi Allah wadai da harin da rundunar sojojin Nijeriya (Guard....