Sashen Hausa
Gwamnatin Katsina ta kaddamar da aikin jawo ruwan sha da zai ratsa kananan hukumomi shida na jihar.
Auwal Idan Musa | KatsinaTimes Gwamnatin Jihar Katsina ta kaddamar da wani muhimmin aiki na jawo ruwan sha daga madatsar ruwa....

