Gwamnatin Katsina Ta Yi Kira Ga Al’umma Su Kare Muhalli da Taimaka Wajen Inganta Tsaro — Inji Abdullahi Garba Faskari
Daga Wakilinmu, Katsina TIMES Gwamnatin Jihar Katsina ta bukaci al’ummar jihar da su kara himma wajen kare muhalli, gujewa barna ga....

