Rashin Gaskiya da Almubazzaranci: Bincike Ya Fallasa Bacewar Naira Miliyan 459 na Ayyukan Mazabu a Safana, Batsari da Danmusa
Zaharaddeen Ishaq Abubakar | Katsina TimesDuk da fitar da fiye da Naira miliyan 459 daga asusun gwamnatin tarayya don ayyukan....

